Saturday 25 June 2016

NIGERIAN STOCK EXCHANGE AGM 2016

A yammacin ranar Laraban data gabatane (Wednesday 23rd June 2016) Babban Jagoran Alkhairi Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tareda Hamshakin dan kasuwannan Alh Aliko Dangote dadai sauran masana hannun Jarin Kasarnan suka gabatar da taron shekara shekara Annual General Meeting (AGM) a na Hukumar Hannun Jari na kasa (Nigeria Stock Exchange NSE) taron yagabata a Garin Ikko babban birnin Jihar Lagos kuma taron yagabata cikin Kwanciyar Hankali, wanda baya kammala taronne Mai Gidanmu Jagoran Alkhairi Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe ya wuce Kasar Dubai UAE a ranar Alhamis wanda munasa ran Insha ALLAH ranar Litinin zai wuce Kasar Saudi Arabia domin gabatar da aikin Umrah na goman karshe.

Muna Addu'a ALLAH yasanyawa Rayuwar Sarkin Fulanin GOMBE da Iyalanshi Albarka yashiga Lamuranshi Duniya da Lahira, ALLAH yakarbi Ibadunmu yasa muna daga cikin entattun Bayi yasa rahamar dake cikin wannan wata mai Albarka muna daga ciki.

No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...