Monday 6 June 2016

GODIYA GA SARKIN FULANIN GOMBE

MUNA MATUKAR GODIYA GA SARKIN FULANIN GOMBE

Hausawa sunce Alkhairi gadon bacci duba da irin yanda Kasa take ciki da halin da Al Umma keciki kuma ga watan Azumi na Ramadan wata mai Albarka Wanda Addinin Muaulunci yakoyarda cewa masu hali su ciyar daga Dukiyarsu da ALLAH yabasu hakan yasa Adalin Jagora Mai Girma Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) yaware Miliyoyin Kudi domin a sayi kayan Abinci da kayan Masarufi domin samar da sassauci da rage radadi,

Hakazalika ya fitar da zakka kuma yabayar a raba  ga Mabukata a fadin Jiharnan, Bamuda abinda zamuce saide muce ALLAH yasama Dukiyarshi Albarka domin hakika wannan tallafi yatare abu dayawa muna kira da Babban Murya dacewa masu hanu da shuni suyi koyi da halin kirki irin halayen
Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe muna Addu'a ALLAH yakarama Rayuwarshi Albarka, ya Albarkaci Zuriyarshi, Dukiyarshi da Kasuwancinsa Ameen

No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...