Saturday 8 September 2018

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH

Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje babban ofishin All Progressives Congress - APC dake babban birnin Tarayya Abuja domin sayan takardan shedan tsayawa takaran Gwamnan Jihar Gombe a karkashin tutar Jam'iyyar All Progressive Congress-APC
Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe ya tsaya takarane da kyakykyawar manufa domin kawowa Al Ummar Jihar Gombe canji irin wadda ake bukata kuma zai kowa mana kayan more rayuwa, samar da Ayyuka ga Matasa, Bunkasa Ilimi, farfado da harkar Noma, bunkasa Tattalin Arzikin Kasa, kirkiro Masaa'antu, bada tallafin bashin Kudi ga Yan Kasuwa, Manoma da masu Sana'oin Hannu dadai saurañsu
hakan bazai yiyuba saida hadin kai da goyon bayan Al Ummar Jihar Gombe cikin yarda da Amincer ALLAH.

Muna Addu'ar ALLAH tabbatar mana da Alkhairi ya mana Jagora yasa wannar Takara da Dr. ALHAJI UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE)
a shekara ta 2019 yazamto Akhairi ga Al Ummar Jihar Gombe dàma Kasarmu Najeriya baki daya Ameen.

UMARU KWAIRANGA MAI ALLAH MAI DOGARO DA IKON ALLAH
Add caption

No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...