Thursday 25 May 2017

JAIZ BANK PLC AGM 2016

A yau 24 - 05 - 2017 Babban Bankin Musulunci na farko a Kasarnan wato Jaiz Bank Plc ta gabatar da Taronta na Shekara Shekara wato (Annual General Meeting AGM) karkashin Jagorancin Shugaban Bankin Dr. Umaru Mutallab domin sanin irin ribar da Bankin yasamu a Shekarar data gabata 2016 da kuma sabbin tsarin da Bankin zaigabatar kuma da muradin Bankin na wannan Shekarar ta 2017, Taron yagudanane a Babban Dakin Taronnan na tunawa da Shehu Musa Yaradua Centre dake cikin Birnin Tarayya Abuja. Daga cikin Jagororin wannan Taron sunhada da Jagoran Alkhairi masanin kan harkar Banki kuma Babban Darabta mai kula da Kudi da Gudanarwa a Bankin wato Alh Dr. Umaru Kwairanga (SFG) wanda shine yakarbi bakuncin Shugaban Ma'aikatar kula da harkokin sarrafa Na'ura mai Kwakwalwa (NITDA) Shaikh Dr. Isa Ali Pantami dadai sauran manyan baki daga ko ina a fadin Kasarnan dama Kasashen waje.

Muna Addu'ar ALLAH yakarawa wannan Banki Albarka ya karamar Daukaka shikuwa Wakilin Al Ummah Jagoran Talakawa Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe ALLAH yashiga lamarinshi yamar Jagoranci yabiyamar dukkan bukatunshi yakaramar Girma da Daukaka.

No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...