Thursday 18 May 2017

ANFARA LAFIYA ANGAMA LAFIYA, ALLAH YADAWO MANA DASU LAFIYA

A yammacin jiya Laraba 17-05-2017 aka kammala Taron Bunkasa Wutar Lantarki na Afrika wanda ya gudana a Garin CapeTown dake Kasar Afrika ta Kudu mai taken (African Utility Week-Energy Revolution Conference 2017) daga cikin mahalartan yahada da Manyan Darabtocin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano wato Kedco Nigeria Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) wanda yahada da Alh Tajudeen Dantata Chairman, Dr Jamilu Gwamna MD/CEO, Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe), Engr Moh Zauro, Gen Alwali Kazir, Alh Yusuf Mairago, Alh Sanusi Sule, Alh Sadik Dantata.
Muna Addu'ar kamar yanda ALLAH yakaiku Lafiya ALLAH yadawo mana dasu Gida Lafiya shikuma Jagoran Alkhairi Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe ALLAH yakaramar kwarin Guiwa yamar Jagoranci akan dukkanin abinda yasa agabanshi

No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...