Thursday 26 May 2016

JA'IZ BANK PLC

JA'IZ BANK PLC.

A yammacin jiya Laraba ne Mai Girma Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) ya kaddamar da fannin Motsa Jiki na Babban Ofishin Bankin Musulunci na Najeriya wato JA'IZ BANK PLC a Matsayinshi na Shugaban (Chairman FGPC Jaiz Bank), an kaddamar da wannan sashinne saboda Ma'aikatan  Bankin susami damar watstsake jika bayan suntashi daga Aiki saboda koyaushe suzamo masu jin karfin Jikinsu da warware gabobinsu da kuma su kasance cikin Koshin Lafiya domin cigaba da Aiki tukuru. Hakazalika Babban Bankin Kasarnan wato Central Bank of Nigeria ya kara bada karfin guiwan kan Bankuna su buds iron wannan wajajen domin karfafawa Ma'aikatan Bankuna guiwan cigaba da Aiki sabida yanayin yadda Aikin yake.

Muna Addu'a ALLAH yakara Daukaka wannan Bankin kuma yakara sanya Albarka, yakarawa Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe Girma da Daukaka yashiga Lamuranshi Duniya da Lahira.
Allah ya mana jagora Amin.







No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...