Tuesday 8 March 2016

Alhamdulillah
Ayau Talata Gidauniyar Tallafawa Al Umma masu kananan karfi wato SARKIN FULANIN GOMBE FOUNDATION ta sauka Garin Deba Karamar Hukumar Yamaltu Deba a Jihar Gombe don Raba Tallafi GA Mat
a masu Juna biyu (Pregnant Women) katashi Jagorancin Chairman Sarkin Fulani Foundation Comr Adamu Muhammed wanda a kalla Mata Dari (100) suka sami wannan Tallafi,

hakika bamuda wani abinda zamuce ga Mai Girma Mai Martaba Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) saide muyimar Addu'a ta Alkhairi domin samin irinshi abine mai wahalar gaske kuma Taimakawa wadanda suke kasa dakai shine kadai gadar da take hada Mai Wadata da kuma marar Wadata, tabbas yazama dole muyiwa Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe
 Godiya dangane da irin kulawa da yakeyima Al Ummar Jiharshi ta Gombe muna matukar Alfahari da ALLAH ya Azurtamu dashi muna Addu'a ALLAH yakarama Rayuwarshi Albarka kuma ya kara Arziki, Wadata, Daukaka da Rayuwa Mai Albarka ya kare mana Kai da Iyalanka

No comments:

Post a Comment

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...