Amadadin Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe Iyalansa, Yan Uwa, Abokan Arziki, Masoyansa, Magoya Bayansa da Daukacin Al Ummar Jihar Gombe suna taya dukkanin Al Ummar Nigeria dangane da samun sabuwar Gwamnatin kasarmu Mai Adalci karkashin Jagorancin Muhammadu Buhari da Mataimakinsa Prof. Yemi Osinbajo muna Matukar Farin Ciki kuma muna Addu'ar ALLAH yatayasu riko kuma ALLAH yabashi Ikon yin Adalci da cika Alkawarin da yadauka, muma mutayashi da Addu'a ALLAH yamar Jagora kuma yabashi karfin guiwa, Juriya da Jajircewa
Saturday, 30 May 2015
Congratulatory Message

Subscribe to:
Post Comments (Atom)
MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH
ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...

No comments:
Post a Comment