Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje babban ofishin All Progressives Congress - APC dake babban birnin Tarayya Abuja domin sayan takardan shedan tsayawa takaran Gwamnan Jihar Gombe a karkashin tutar Jam'iyyar All Progressive Congress-APC

hakan bazai yiyuba saida hadin kai da goyon bayan Al Ummar Jihar Gombe cikin yarda da Amincer ALLAH.
Muna Addu'ar ALLAH tabbatar mana da Alkhairi ya mana Jagora yasa wannar Takara da Dr. ALHAJI UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE)
a shekara ta 2019 yazamto Akhairi ga Al Ummar Jihar Gombe dàma Kasarmu Najeriya baki daya Ameen.
UMARU KWAIRANGA MAI ALLAH MAI DOGARO DA IKON ALLAH
![]() |
Add caption |