Friday 15 April 2016

EUROMONEY BOARD RISK MANAGEMENT COURSE

LABARI CIKIN HOTUNA

Kamar kullum a wannan karonma Mai Gidanmu Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) Jagoran Alkhairi yaje Kasar London domin halartan wani Kos wato karo Ilimi akan farfado da Tattalin Arziki karkashin (EUROMONEY BOARD RISK MANAGEMENT COURSE), LONDON wannan Hotone na bayan Kammala Kos (Course)

wannan irin kokarin muke bukata a kasarmu Nigeria domin tallafawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari akan irin dawainiya da suke gabansa na ganin ya farfado da Tattalin Arzikin Kasa

Muna Addu'a ALLAH ya kare mana ku ya sanya Albarka ma Rayuwarku kuma yamuku Jagoranci kan Ayyukan Alkhairi da kukasa a gaba

ALLAH yataimaki Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe
ALLAH yataimaki Shugaban KasaMuhammadu Buhari
ALLAH yataimaki Kasarmu Nigeria

MUNSAYO FORM NA TAKARAN GWAMNAN GOMBE DOMIN KAWO CANJI A JIHAR GOMBE A 2019 INSHA ALLAH

ALHAMDULILLAH Da safiyar jiya Juma'at 07-09-2018 Mai Girma Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) tare da Tawagarshi mukaje ...